Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Monday, May 6, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsNigeria

Tag: Nigeria

spot_imgspot_img

Hukumar alhazai ta kasa ta fara shirye-shiryen aikin hajjin 2023.

Hukumar alhazai ta kasa ta fara shirye-shiryen aikin hajjin 2023.   Hukumar kula da aikin hajji ta kasar nan (NAHCON), ta ce ta fara shirye-shiryen aikin...

Cika shekaru 31 da kirkirar jihar Jigawa

Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana Juma'ar nan a matsayin ranar hutu don taya jihar murnar cika shekaru 31 da kirkirarta. Arsenal zata fafata da Crystal...

‘Yan bindiga sun sake kai hari kan matafiya a Katsina

'Yan bindiga sun hari wasu matafiya a kauyen Kadobe na jihar Katsina tare da kashe mutanen da ba a kai ga gano adadin su...

Ganduje ya aike da karin mutum guda da zai nada Kwamishina gaban majalisa don tantancewa

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya tura da karin sunan mutum daya da majalisar dokokin Kano zata tantance a matsayin wadanda za a nada...

Gwamnatin Kano zata kafa Kotun sulhu a tsakanin al’umma a jihar nan.

Gwamnatin Kano zata kafa Kotun sulhu a jihar nan.   Majalisar dokokin Kano ta amince da kafa kotun sulhu a jihar nan.   Majalisar ta amince da kafa...

CIVIL DEFENCE: Ku sanar da duk wani motsi da baku yarda dashi ba

Rundunar tsaro ta Civil Defence reshen jihar Kano ta bukaci al'umma dasu sanarwa da hukumomi duk wani motsi da basu yarda dashi ba. Shugaban hukumar...

YUMSUK: ta kaddamar da cibiyar gwajin cutar kansar mahaifa

Jami’ar Yusuf Maitama Sule dake nan Kano, (YUMSUK) ta kaddamar da cibiyar binciken gano kansar bakin mahaifa a tsakanin mata a yankin Arewacin kasar...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img