HomeLabaraiLabaran Kasa

Labaran Kasa

Kudirin bai wa masu takaba hutun watanni biyar ya tsallake karatu na biyu a majalisar wakilai

Ɗan majalisa Sa’idu Abdullahi ne ya samar da kudurin don a dinga bai wa matan da zamansu suka rasu isasshen lokacin yin alhini da...

Majalisun tarayya sun amince da dokar bai wa dalibai bashin karatu a manyan makarantu

Majalisun tarayya sun amince da dokar bai wa dalibai bashin karatu a manyan makarantun kasar nan, wadda ta sha caccaka a baya. Wannan dai na...

Gwamnatin tarayya ta kalubalanci yadda kamfanonin siminti ke fakewa da Dalar Amurka wajen tashin farashinsa

Gwamnatin tarayya ta kalubalanci yadda kamfanonin samar da siminti ke fakewa da Dalar Amurka wajen tashin farashinsa. Ministan yada labarai Muhammad Idris ne ya fadi...

Tinubu ya haramtawa dukkan jami’an gwamnatinsa tafiye-tafiye zuwa kasashen waje

Shugaba Tinubu ya haramtawa ministoci, Shugabannin hukumomi da sauran jami’an Gwamnati tafiye-tafiyen Zuwa kasashen waje. Sabon umarnin na kunshe cikin wata takarda da aka aikewa...

Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta yi karin bayani kan fargabar juyin mulki da ake rade-radi

Rundunar sojin kasa ta Najeriya ta yi karin bayani game da fargabar juyin mulki da ake rade-radi a sassan kasar nan. Babban Hafsan sojin kasan,...

CBN Ya Kwace Lasisin Yan Canji Sama da Dubu Hudu A Faɗin Nijeriya

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da soke lasisin gudanar da ayyuka na wasu ’yan canji 4,173 a faɗin ƙasar nan take. CBN ya ce...

Fursunoni sun gudanar da zanga-zanga a gidan gyaran hali na jihar Filato

Fursunoni a wannan Juma’ar sun gudanar da zanga-zanga a gidan gyaran halin Jos da ke Jihar Filato saboda yunƙurin mahukunta na rage musu kasafin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img