Kannywood a yau
Sababbin Labarai
Hukumomin Burkina Faso sun dakatar da kafofin labaran BBC da VOA daga watsa labarai
Hukumomin Burkina Faso sun dakatar da kafofin labaran BBC da na Muryar Amurka, daga watsa shirye-shiryen na tsawon makwanni biyu, saboda watsa rahoton zargin...
Kamfanonin sadarwa, Glo, MTN, Airtel, 9mobile sun roƙi gwamnatin tarayya data basu damar ƙara...
Manyan kamfanonin sadarwar da ke aiki a kasar nan musamman Glo, MTN, Airtel da 9Mobile sun roƙi gwamnatin tarayya da ta ba su damar...
Gwamnatin tarayya zata gudanar da binciken jiragen sama, don tabbatar da ingancin su.
Gwamnatin tarayya ta ce hukumar kula da zirga zirgar jiragen sama ta kasa za ta gudanar da cikakken bincike don tabbatar da ingancin duka...