HomeLabarai

Labarai

Gwamnatin Tarayya ta rabawa kowace jiha a Najeriya har da Babban Birnin Tarayya, Abuja tirelar shinkafa 20.

Gwamnatin Tarayya ta raba wa kowace jiha a Najeriya ciki har da Babban Birnin Tarayya, Abuja tirelar shinkafa 20 domin rage raɗaɗin ƙaracin abinci. Ministan...

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya samu gagarumar nasara a zaɓen ƙasar.

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya samu gagarumar nasara a zaɓen ƙasar abin da ya share masa hanyar ci gaba da mulki nan da ƙarin...

Ivory Coast ta karbi sabuwar allurar rigakafin zazzabin maleriya.

An kai kashin farko na allurar rigakafin cutar maleriya da Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince da ita zuwa Ivory Coast. Allurar rigakafin wadda wata...

Gwamnatin Kano ta sake gabatar da sabbin zarge-zarge kan tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

Sati daya bayan babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Amina Adamu Aliyu, ta fara sauraron tuhumar da ake yiwa tsohon gwamnan Kano Abdullahi...

NNPC zai fara fitar da tataccen man fetur don siyarwa ƙasashen waje daga watan Disamba.

Shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) Mele Kyari ya ce alamu sun nuna cewa Najeriya zata rinka fitar da tataccen manfetur daga watan Disamba. Kyari,...

Kylian Mbappe ya tsallake gwajin lafiyarsa a matsayin dan wasan Real Madrid.

Gaba kadan a wannan rana, za a gabatar da dan wasa Klyin Mbappe a matsayin sabon dan wasan kungiyar Kwallon kafa ta Real Madrid...

Majalisar dokokin Kano ta koma aiki a Litinin din nan bayan shafe kwanaki 48 tana hutu.

Majalisar dokokin Kano ta koma aiki a Litinin din nan bayan shafe kwanaki 48 tana hutu. Majalisar ta tafi hutu ne jim kadan bayan amincewa...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img