HomeLabaraiLabaran Asuba

Labaran Asuba

Masu kamfanonin da kan sarrafa kayayyakin bukata na yau da kullum anan Kano, sun bukaci gwamnatin tarayya da ta jiha, kan su duba bangare...

Masu kamfanonin da kan sarrafa kayayyakin bukata na yau da kullum anan Kano, sun bukaci gwamnatin tarayya da ta jiha, kan su duba bangare...

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta sayo kayan daki da sauran kayan daurin auren ma’aurata dubu daya da dari takwas a karkashin...

Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta sayo kayan daki da sauran kayan daurin auren ma’aurata dubu daya da dari takwas a karkashin...

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci shugabannin jam’iyyarsa ta PDP cewa ba za su iya korarsa daga cikin jam’iyyar ba.

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci shugabannin jam’iyyarsa ta PDP cewa ba za su iya korarsa daga cikin jam’iyyar ba. A wani...

Shagunan da Ganduje yayi a filin idi suna kawo barazana ga tsaron masallata -Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya alakanta matakin rushe shagunan filin idi a Kano da sha’anin tsaron masallata. A zantawarsa da yan jarida bayan...

Abba Kabir Yusuf ya fara rusau a Kano

Gwamana Kano Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rushe wani gini da aka yi a jikin filin sukuwa cikin daren juma’ar nan. Shaidun gani da ido...

Kimanin mutum miliyan biyar zasu halarci bikin rantsar da sabuwar gwamnatin Kano

Kimanin mutane miliyan 5 ne ake hasashen zasu halarci bikin rantsar da sabuwar gwamnati a jihar Kano. Shugaban kwamatin kula da harabar taron, Mallam Kabiru...

Daruruwan yan Najeriya sun makale a Saudiya sanadiyar rashin isassun jirage

Daruruwan yan Najeriya da suka je aikin Umara Saudiyya sun makale, bisa rashin samun jirgin da zai dawo da su gida. Wadanda abin ya fi...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img