Saurari premier Radio
34.3 C
Kano
Monday, September 25, 2023
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoAbba Kabir Yusuf ya fara rusau a Kano

Abba Kabir Yusuf ya fara rusau a Kano

Date:

Gwamana Kano Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rushe wani gini da aka yi a jikin filin sukuwa cikin daren juma’ar nan.

Shaidun gani da ido sun ce al’amarin ya faru da misalin karfe uku na daren juma’ar aka dira wajen da manyan motocin rusau din.

Ginin da ke kan titin filin sukuwa na da hawa uku da shaguna 90 a cikinsa wanda an kamala ginin tsaf.

Yayin rusau din gwamnan ya samu rakiyar kwamishinan yan sanda na Kano Hussaini Gumel da wasu daga cikin mukarraban gwamnati da kuma dandazon jami’an tsaro.

Latest stories

Related stories