Ni zan yi nasarar lashe zaben shugaban kasa a 2027 – Kwankwaso
"Ni zan yi nasarar lashe zaben shugaban kasa a 2027" - Kwankwaso
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jigo a jam'iyyar NNPP a kasa Sanata Rabi'u...
Mai magana da yawun Tinubu ya ajiye muƙaminsa
Mai bai wa shugaban kasa shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Ajuri Ngelale ya sanar da ajiye muƙaminsa.
Cikin wata sanarwa da Ngelale ya...
Kungiyar dalibai ta kasa ta roƙi gwamnati tarayya ta janye sokewar da ta yiwa...
Shugabannin kungiyar dalibai ta kasa NANS, sun roki gwamnatin tarayya, ta sake nazari kan soke shaidar karatun digiri na jami’oin kasashen Benin da Togo.
A...
Gwamnan Kano zai gina gada a garin Imawa da mutane uku suka mutu bayan...
Aminu Abdullahi Ibrahim
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, zai gina gada a garin Imawa dake karamar hukumar Kura don rage yawaitar kade mutane da direbobi...
Sabbin Yan Wasa 12 da Kano Pillars ta dauka
Kungiyar kwallon Kafa ta Kano Pillars, wadda ta lashe gasar Pirimiya ta kasa har sau 4, ta dauki sabbin yan wasa 12 domin tunkarar...