Umar Idris Shuaibu Gwamnatin jihar Kano ta jaddada aniyarta wajen dawo da martabar hukumar kula da hakkin mai saye ta jihar. Mai rikon mukamin shugabancin...
Mukhtar Yahya Usman Majalisar Malamai ta jihohin Yarbawa ta baiwa gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje sarautar Alaudden of Yoruba Wanan na zuwa ne kwanakin biyu...
Jami’ar Yusuf Maitama Sule dake nan Kano, (YUMSUK) ta kaddamar da cibiyar binciken gano kansar bakin mahaifa a tsakanin mata a yankin Arewacin kasar nan....
Ahmad Hamisu Gwale Hukumar shirya gasar Firimiya ta kasar Ingila a ranar Alhamis ta raba jadawalin gasar ta kakar wasannin shekarar 2022/2023. Gasar wadda...
Shugaban kungiyar kasashen yammacin afurka (ECOWAS) Mr, Jean-Claude Brou, ya bayyana cewa kungiya ta cigaba da zama don kaddamar da kudin bai daya na kasashen...