22.9 C
Kano
Friday, March 17, 2023

Siyasa a Yau

ZABEN 2023: INEC tace ta samu kudin da take bukata | Premier Radio | 22.02.2023

Yayin da ya rage kwanaki uku a gudanar babban zaben kasar nan, hukumar zabe ta kasa INEC ta sanar da samun takaddun kudaden da...

Umarnin Buhari rashin da’a ne ga kotun koli-El-Rufa’i | Premier Radio | 17.02.2023

El-Rufa’i, ya umarci al’ummar jihar sa da su cigaba da karbar tsaffin takardun kudi na naira 500 da 1000, har sai kotun koli ta sanar da hukuncin karshe.