Ahmad Hamisu Gwale Hukumar shirya gasar Firimiya ta kasar Ingila a ranar Alhamis ta raba jadawalin gasar ta kakar wasannin shekarar 2022/2023. Gasar wadda...
Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na tattaunawar sirri da dan wasa Robert Lewandowski domin ya koma kungiyar daga Bayern Munich....
Daga Qaribullah Abdulhamid Namadobi Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje yayi Allah wadai da lalata motar kungiyar kwallon kafa ta Katsina United a yayin da kungiyar...
Mukhtar Yahya Usman Kamfanin shirya gasar league na kasa LMC ya baiwa kungiyar Kwallon kafa ta Kano Pillars damar dawowa Kano da wasanninta. Wannan na...
Karibullahi Abdulhamid Namadobi Fannin wasanni a jihar Kano na cikin wani yanayi da ke neman tallafi domin habbakashi, duk da yunkuri da hukumomi ke yi...
Dan wasan gaba na Tottenham Harry Kane ya bayyana gamsuwa da salon kamun ludayin sabon manajan kungiyar Antonio Conte da ya maye gurbin Nuno Espirito...