Majalissar dokokin Kano: Matemakin shugaban masu rinjaye ya ajiye mukaminsa
Matemakin shugaban masu rinjaye na majalissar dokoki ta jihar Kano kuma dan majalissa mai wakiltar karamar hukumar Tudun Wada, Abdullahi Iliyasu Yaryasa, ya ajiye mukaminsa...