Labarai Labaran Kano Majalisar dokokin Kano zata samar da dokar bawa sashin gwaje-gwaje a asibitoci ikon cin gashin kansu Muhammad Bashir Hotoro October 5, 2025 345 Majalisar dokokin Kano ta fara shirin samar da wata doka wadda za ta bawa sashin gwajin jini... Read More Read more about Majalisar dokokin Kano zata samar da dokar bawa sashin gwaje-gwaje a asibitoci ikon cin gashin kansu
Featured Labarai Gwamnatin Gombe ta amince da biyan tsarin CONMESS ga Ma’aikatan Lafiyar Jihar October 2, 2025 405 Gwamnan jihar Gombe Inuwa Yahaya ya sanar da amincewa nan take da tsarin albashi na matakin tarayya... Read More Read more about Gwamnatin Gombe ta amince da biyan tsarin CONMESS ga Ma’aikatan Lafiyar Jihar
Labarai Siyasa ADC: Kayar da Atiku a zaben fidda gwani zai yi wahala – Shehu Sani October 2, 2025 380 Kayar da Atiku Abubakar a zaben fidda gwani na takardar Shugaban kasa a jam’iyyar ADC zai yi... Read More Read more about ADC: Kayar da Atiku a zaben fidda gwani zai yi wahala – Shehu Sani
Featured Ilimi Yaran da ba sa zuwa Makaranta ka iya Zama ‘yan Boko Haram – Obasanjo October 1, 2025 471 Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo, yayi kira da cewa matsalolin yara da ba sa zuwa makaranta a... Read More Read more about Yaran da ba sa zuwa Makaranta ka iya Zama ‘yan Boko Haram – Obasanjo
Featured Labarai IPOB ta zargi Tinubu da bangaranci a jawabinsa October 1, 2025 389 Shugaba Bola Tinubu ya gabatar da jawabinsa ga al’ummar kasa a ranar tunawa da ‘yancin kai na... Read More Read more about IPOB ta zargi Tinubu da bangaranci a jawabinsa
Da dumi-dumi 2 Labarai Gwamna ya bukaci Tinubu ya gaggauta cire kwamishinan ‘yansandan Kano October 1, 2025 393 Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusif yayi kira ga shugaban Kasa Bola Tinubu da ya cire kwamishinan... Read More Read more about Gwamna ya bukaci Tinubu ya gaggauta cire kwamishinan ‘yansandan Kano
Da dumi-dumi 2 Labarai Yau Najeriya ke Bikin cika shekara 65 September 30, 2025 426 Yau Najeriya ke Bikin cika shekara 65 da samun ‘yancin Kai. A ranar 1 ga watan Oktobar... Read More Read more about Yau Najeriya ke Bikin cika shekara 65
Da dumi-dumi Labarai Yakamata Gwamnoni Su ɗau Nauyin Tsaron Jihohinsu – Gwamna Abdullahi Sule September 30, 2025 856 Gwamnan Jihar Nasarawa, Injiniya Abdullahi Sule ya shawarci sauran gwamnonin Arewacin Najeriya su ɗauki cikakken nauyin tsaron... Read More Read more about Yakamata Gwamnoni Su ɗau Nauyin Tsaron Jihohinsu – Gwamna Abdullahi Sule
Da dumi-dumi Da dumi-dumi 2 Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana 1 Ga Oktoba a Matsayin Ranar Hutu September 30, 2025 371 Gwamnatin Tarayya ta ayyana gobe Laraba, 1 ga watan Oktoba, a matsayin ranar hutu domin bikin cikar... Read More Read more about Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana 1 Ga Oktoba a Matsayin Ranar Hutu
Da dumi-dumi Labarai Gwamnati ba zata lamunci cin hanci da rashawa ba: Gwamnan Kano Abba Kabir September 28, 2025 423 Aminu Abdullahi Ibrahim Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi kira ga dukkanin jami’an gwamnati da... Read More Read more about Gwamnati ba zata lamunci cin hanci da rashawa ba: Gwamnan Kano Abba Kabir