Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da wani shiri na musamman wanda zai taimakawa ɗaliban makarantun...
Kamal Umar Shehu
October 12, 2026
3
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhininsa bisa rasuwar Ubandoman Kano hakimin Takai, Alhaji Ibrahim Sani...
October 11, 2026
10
Ƙungiyar masu buƙata ta musamman ta ƙasa, ta amince da tazarcen Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Gwamnan...
October 10, 2026
12
Ƙungiyar ilimi ta Dawakin Tofa Academic Forum ta karrama fitattun mutane goma ’yan asalin ƙaramar hukumar, bisa...
October 10, 2026
18
Hukumar Shari’a ta Kano da hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa, NDLEA, reshen jihar,...
October 9, 2026
51
Gwamnatin Kano ta ce binciken ta ya gano cewa, ƙananan asibitocin dake yankunan karkara, suna bukatar ma’aikatan...
October 9, 2026
42
Ana zargin wasu yara biyar sun rasu sakamakon cutar mashako a cikin kwanaki bakwai, a unguwar Danbare...
October 8, 2026
23
Jihar Kano ta koma matsayi na uku cikin jihohi 36 na Najeriya a kididdigar ingancin tsarin kula...
October 8, 2026
50
Hukumar Shari’a ta jihar kano ta fara rangadin tashoshin mota da kasuwanni, domin ƙarfafa alaƙar aiki da...
October 8, 2026
70
Gwamnatin Kano ta ce za ta fara aikin gina gidaje 50 a gefen titunan kilomita 5 da...
