HomeRahotonni

Rahotonni

Wani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja dake birnin legas

Wani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja kan titin oba akran a jihar legas. Jirgin mai saukar ungulu da aka hango yana yawo...

RAHOTO: CITAD ta tallafawa mata kan amfani da fasahar sadarwa ta zamani

  Matasa mata 27 ne suka samu tallafin kudi naira miliyan 2 da dari hudu da saba’in a wani bangare na shirin bunkasa sana’o’i ta...

Rikicin Sudan: Yadda aka bar daliban Najeriya a tsakiyar Sahara

Tafiyar ɗaliban kasar na daga Sudan zuwa Masar ta gamu da tirjiyar kamfanin dake aikin jigilar a tsakiyar Sahara. Wannan na zuwa ne yayin da...

Gwamnatin Kano: Rabon tallafin kayan sallah | Premier Radio | 19.04.2023

Ma’aikatar harkokin mata da ci gaban jama’a ta jihar Kano ta raba sabbin tufafi ga kananan yara a jihar. Kwamishiniyar harkokin mata Dr Zahra’u Muhammad-Umar...

Albarkacin ranar matasa ta duniya: Wata cibiya a Kano ta shirya horas da matasa 150 sana’o’in dogaro dakai kyauta

Shehu Usman Salihu   Cibiyar bayar da horon sana’o’i ta SKH Vocational Training Development dake Kano, ta shirya bayar da horon kananan sana’oin dogaro dakai kyauta...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img