Saurari premier Radio
25.1 C
Kano
Saturday, July 27, 2024
Saurari Premier Radio

Muhammad Bashir Hotoro

spot_img

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA Ya ‘yan uwana Amurkawa! Cikin shekaru 3 da rabi, mun samar da gagarimin cigaba a kasar...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An sami rarrabuwar kai a babbar Jam’iyyar hamayya ta PDP a nan jihar Kano, a dai...

Gwamnatin Tarayya ta rabawa kowace jiha a Najeriya har da Babban Birnin Tarayya, Abuja tirelar shinkafa 20.

Gwamnatin Tarayya ta raba wa kowace jiha a Najeriya ciki har da Babban Birnin Tarayya, Abuja tirelar shinkafa 20 domin rage raɗaɗin ƙaracin abinci. Ministan...

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya samu gagarumar nasara a zaɓen ƙasar.

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya samu gagarumar nasara a zaɓen ƙasar abin da ya share masa hanyar ci gaba da mulki nan da ƙarin...

Ivory Coast ta karbi sabuwar allurar rigakafin zazzabin maleriya.

An kai kashin farko na allurar rigakafin cutar maleriya da Hukumar Lafiya ta Duniya ta amince da ita zuwa Ivory Coast. Allurar rigakafin wadda wata...

Gwamnatin Kano ta sake gabatar da sabbin zarge-zarge kan tsohon gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

Sati daya bayan babbar kotun jihar Kano karkashin mai shari’a Amina Adamu Aliyu, ta fara sauraron tuhumar da ake yiwa tsohon gwamnan Kano Abdullahi...

NNPC zai fara fitar da tataccen man fetur don siyarwa ƙasashen waje daga watan Disamba.

Shugaban kamfanin mai na kasa (NNPC) Mele Kyari ya ce alamu sun nuna cewa Najeriya zata rinka fitar da tataccen manfetur daga watan Disamba. Kyari,...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img