Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio

Muhammad Bashir Hotoro

spot_img

Isra’ila ta cigaba da luguden wuta yayin da dakarun ta ke fafatawa da mayaÆ™an Hamas.

Daga can yankin gabas ta tsakiya kuma, Isra’ila ta ci gaba da luguden wuta, yayin da dakarunta ke fafatawa da mayaƙan Hamas a sassa...

Firaministan Nijar yayi Allah wadai da matakin da ƙasar Benin ta ɗauka na hana ƙasar fitar da manta.

Firaministan Nijar, Ali Mahamane Lamine Zeine, ya yi Allah wadai da matakin da kasar Benin ta ɗauka na hana ƙasarsa fitar da manta. Ali Lamine...

Ɗanyen man da ƙasar nan ke haƙowa ya ƙaru da kashi huɗu cikin ɗari.

Danyen man da kasar nan ke hakowa ya karu da kashi 4 cikin dari, zuwa ganga miliyan 1 da dubu 230 a watan maris...

Rundunar ‘Æ´an sanda a Abuja sun Æ™addamar da bincike kan kisan Khalid Ahmed Bichi.

Rundunar 'yan sandan birnin tarayyar Abuja ta ƙaddamar da bincike kan kisan da aka yi wa wani matashi mai suna Khalid Ahmed Bichi. Cikin wata...

Ƙungiyar kwadago ta yi barazanar rufe ofisoshin kamfanonin bada wutar lantarki.

‘Yayan kungiyar kwadago ta kasa sunyi barazanar rufe ofisoshin kamfanonin bada wutar lantarki da ake kira Discos a fadin kasar nan har sai Gwamnatin...

Gombe: Gwamna Inuwa ya fara biyan diyya ga mutanen da ginin hanyoyi zai shafa.

Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, ya ƙaddamar da biyan diyya ga masu kadarorin da aikin gina hanyoyin Tumfure zai shafa. Yace tsawon hanyoyin zai...

CBN ya bukaci bankunan kasuwanci na Kano su shiga tsarin bada bashin manoma.

Babban bankin kasa CBN ya bukaci bankunan kasuwanci a jihar Kano da su shiga cikin tsarin nan na bada bashin noma domin bunkasa fannin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img