Saurari premier Radio
25.9 C
Kano
Monday, July 22, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiYancin Kananan Hukumomi: Sanata Kawu Sumaila Ya Gabatar Da Kudirin Gaggawa

Yancin Kananan Hukumomi: Sanata Kawu Sumaila Ya Gabatar Da Kudirin Gaggawa

Date:

A kudurin da Sanata Kawu ya gabatar yayin zaman majalisar na ranar Laraba, ya bukaci a bawa kananan hukumomin cikakken yancin tasarrufi da kudinsu.

Azantawarsa da ‘Yan Jaridu a Abuja, Sanata Kawu ya yi kira ga shugaban ‘kasa Bola Ahmad Tinubu da ya samar da wani zama na masu ruwa da tsaki kan hakan.

A cewar Sanata Kawu, matsalolin tsaro, tabarbarewar Ilimi, kiwon lafiya, rashin aikin yi da karuwar talauci a tsakanin al’umma abune da ya samo asali daga rashin baiwa ‘Kananan hukumomi ‘yancin cin gashin kai na tasarrafi da kudadensu kai tsaye.

Rokon na Sanata Kawu ya samu goyon bayan da yawa daga cikin ‘yan majalisar dattawan, kamar yadda hadimin Sanatan kan yada labarai, Abbas Adam Abbas ya bayyana cikin wata sanarwa

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...