Saurari premier Radio
32.9 C
Kano
Friday, June 14, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiGwamnatin Jigawa Tace Zata Samar Da Hasken Wutar Lantarki Mai Aiki Da...

Gwamnatin Jigawa Tace Zata Samar Da Hasken Wutar Lantarki Mai Aiki Da Hasken Rana

Date:

Gwamnatin jihar jigawa tace zata yi duk iyawarta don ganin aikin samar da hasken wutar lantarki mai aiki da hasken rana wadda gwamnatin tarayya zata gudanar a jihar yaci gaba.

Gwamna malam Umar Namadi ya bayyana hakan a yayin da tawagar Injiniyoyin aikin suka kai masa ziyara a fadar gwamnatin jihar dake Dutse karkashin jagorancin Eng. Temi Leibina.

Don jin ci gaban labarin ga wakilinmu na Jigawa Muhammad Abubakar Dutse

Latest stories

Related stories