HomeLabaraiDa Dumi-dumi

Da Dumi-dumi

Kotun ƙolin Ghana ta haramta bawa matar shugaban kasa da mataimakin sa albashi.

Kotun Ƙolin Ghana ta haramta matakin da majalisar dokokin ƙasar ta amince da shi na yin amfani da asusun gwamnati wajen biyan albashi da...

Ƴan sandan Jamus sun kama ƴan Najeriya 11 bisa zargin ƙungiyar asiri da soyayyar ƙarya don yaudara

Ƴan sandan Jamus sun kama ƴan Najeriya 11 da ake zargin ƴan ƙungiyar asiri ne da suke shirya soyayyar ƙarya don yaudara. A wata sanarwa...

“Bazamu karbi kasa da Dubu 350 a matsayin mafi ƙarancin albashi ba” Kungiyar Ma’aikatan Jami’a a ta ƙasa NAAT.

Kungiyar Ma’aikatan Jami’a ta kasa NAAT ta sha alwashin cewa ba za su karbi kasa da naira dubu 350 ba a matsayin mafi karancin...

Fursinoni 118 ne suka tsere daga gidan gyaran hali na Suleja dake Jihar Neja.

Akalla fursunoni 118 sun tsere daga gidan gyaran hali na Suleja da ke jihar Neja yayin da aka yi ruwan sama kamar da bakin...

25 ga watan Afrilu ce ranar zazzaɓin cizon sauro ta Duniya’ Alkaluma na nuna cewa mutane 438,000 ne ke mutuwa a duk shekara sakamakon...

A ranar L 25 ga watan Afrilun kowace shekara ne aka yi bikin ranar yaki da cutar zazzabin cizon sauro ta duniya na wannan...

Hukumar EFCC ta musalta zargin da ake mata na fara bincikar tsohon Gwamnan kogi.

Shugaban hukumar EFCC mai hukunta masu yiwa tattalin arziki zagon kasa, Ola Olukayide, ya musanta zargin shi ne ya fara bincikar tsohon gwamnan Kogi,...

Matatar man Dangote ta kara karya farashin man Dizel zuwa N940, dana jirgin sama zuwa N980.

Matatar Man Dangote ta kara karya farashin litar man dizel zuwa N940, da farashin man jirgin sama zuwa N980. Ragin farashin na zuwa ne kimanin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img