HomeLabaraiLabaran Kano

Labaran Kano

Dan Ganduje ya kai wa Muhuyi ziyarar goyan bayan a binciki mahaifansa

Dan tsohon gwamnan Kano, Abdulaziz Abdullahi Ganduje, ya kai ziyara ga shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji...

Dangote ya bayar da shawarar mayar da kasuwar waya ta Farm Center zuwa cibiyar fasaha

Fitaccen attajirin nan, Alhaji Aliko Dangote, ya shawarci jami'ar Bayero ta hada hannu da gwamnatin Kano wajen sauya fasalin kasuwar waya ta Farm Center...

Kotun umarci a bai wa lauyoyin Murja Kunya dama su rika ganawa da ita

MurjaBabbar Kotun jiha Kano ta umarci a bai wa lauyoyin Murja Kunya dama su rika ganawa da ita. Inda a yanzu asibitin Nassarawa suka bi...

Har yanzu kotu ba ta bamu umarnin kamo Ado Gwanja ba – yan sanda

Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce har yanzu ba ta samuumarni daga kotu ba na kama mawaki Ado GwanjaAdoA. Kakakin rundunar Abdullahi Haruna Kiyawa...

Shirin AGILE a Kano zai hada hannu da masu ruwa da tsaki a Makoda domin ci gaba da inganta Ayyuka

Shirin AGILE a jihar Kano zai ci gaba da shigo da masu ruwa da tsaki domin sake bunkasa shirin ta hanyar amfanar da al'ummar...

Rundunar Yan sanda zata tabbatar da tsaro yayin ziyarar Remi Tinubu Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kara nanata cewa ta shirya tsaf wajen tabbatar da tsaro yayin ziyarar da uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu...

Kotu Ta Aike Da Danbilki Kwamanda Gidan Yari Kan Kalaman Tarzoma a Kano

Wata kotun majistare a nan Kano ta aike da Abdulmajid Danbilki Kwamanda gidan yari bisa zarginsa da yin kalaman da ka iya tayar da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img