Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Friday, May 17, 2024
Saurari Premier Radio

Muhammad Bashir Hotoro

spot_img

Sheik Abduljabbar Kabara ya sake korar Lauyansa.

Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara da aka yanke wa hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa laifin yin batanci ga Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam ya...

Sarki Charles ya miÆ™a muÆ™aminsa na babban jami’in soji ga É—ansa Yarima William mai jiran gado.

Sarki Charles na Birtaniya ya miƙa muƙaminsa na babban jami'in soji ga ɗansa Yarima William mai jiran gado a wani biki da aka gudanar. Ba...

Majalisar dinkin duniya tayi Allah wadai da kisan jami’inta a Gaza.

Majalisar dinkin duniya tayi Allah wadai da kisan jami’inta a Gaza. Sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Gutterres, ya nuna takaicin sa kan yadda aka kashe...

Wani sansanin sojan Isra’ila ya zama cibiyar azabtar da Falasdinawa a hamadar Negev.

Wani rahoto ya bayyana wani yanayi mai tayar da hankali a sansanin hamadar Sde Teiman, wani sansanin sojan Isra’ila da ya zama cibiyar azabtar...

Ƴan bindiga sunyi garkuwa da ma’aikatan kamfanin siminti na Dangote a jihar Edo.

A wani al’amarin kuma, ‘yan bindiga sun yi garkuwa da ma'aikatan kamfanin siminti na Dangote bayan sun taso daga wurin aiki a Jihar Edo. Rahotanni...

Za a rushe shaguna 500 cikin wa’adin kwana É—aya a Abuja.

Hukumar raya birnin tarayya Abuja ta ba wadansu masu shaguna a gefen titi su dari biyar wa’adin kwana daya su tashi domin rushe su. Shagunan...

Aƙalla mutane 49 ne suka mutu sakamakon hare haren ýan bindiga da aka jera kwana biyar ana kaiwa a Zamfara.

Rahotanni daga Zamfara sun ce a ƙalla mutane 49 ne suka suka mutu sakamakon hare-haren ‘yan bindiga da aka jera kwana biyar ana kai...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img