Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio

Hafsat Bello Bahara

spot_img

Za’a fuskanci tsananin zafi a wasu jihohin Arewa – NIMet

Hukumar Kula da Yanayi ta kasa (NiMet) ta gargadi mazauna Abuja, Kano, da Kogi da wasu jihohin Arewa da dama, game da tsananin zafin...

Daurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah

Sheikh Daurawa ya sauka daga mukaminsa na babban kwamandan Hisbah Daurawa ya bayyana hakan a wani fefen bediyo daya daura a shafinsa na Facebook a...

Rundunar Yan sanda zata tabbatar da tsaro yayin ziyarar Remi Tinubu Kano

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kara nanata cewa ta shirya tsaf wajen tabbatar da tsaro yayin ziyarar da uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu...

EFCC tana neman matar tsohon Gwamnan CBN da wasu mutum 3 bisa zargin almundahana

Hukumar EFCC tana neman matar tsohon Gwamnan CBN Margaret Dumbiri Emefiele da wasu mutum 3 bisa zargin almundahana. Mutum ukun su hada da Eric Ocheme...

Bincike: Alummar Gainawa na fama da tsananin duhu sanadiyar rashin wutar lantarki

Yayin da alummar kwaryar birnin kano ke raba dare a waje suna tafiyar da alamuransu ba tare da fargabar na, tituna na walwali da...

Akwai yiwuwar bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a 2024-Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce akwai yiwuwar bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a shekarar 2024 da muke ciki, inda zai karu da kashi 3.3 a wannan...

Yan Gwagwarmayar a fadin duniya za suyi taron nuna alhini kan kisan kiyashin da ake yiwa Falasdinawa

A yau Asabar ne yan gwagwarmaya da neman yanci daga sassan duniya gaba daya suka shirya gabatar da wani taron nuna alhininsu ga kisan...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img