Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio
HomeTagsAbba gida-gida

Tag: Abba gida-gida

spot_imgspot_img

Daliban da gwamnatin Kano zata dauki nauyi zasu fara karatu a watan Satumba

Gwamna Abba Kabir Yusuf yace ɗaliban da gwamnatinsa zata ɗauki nauyin karatun digirinsu na biyu zasu fara harkokin karatunsa a watan Satumba na wannan...

Gwamnan Kano ya bada umarnin rushe gine-gine da akayi ba Isa ka’ida ba

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin rushe duk wasu gine-gine da akayi ba bisa ka'ida ba.Gine-ginen sun hada da wanda akayi a...

Abba Kabir Yusuf ya fara rusau a Kano

Gwamana Kano Abba Kabir Yusuf ya jagoranci rushe wani gini da aka yi a jikin filin sukuwa cikin daren juma’ar nan.Shaidun gani da ido...

Shawarar Abba Kabir Yusuf ga Kanawa bata sabawa doka ba-Barr Chedi

Wani masanin doka, Barista Ibrahim Abdullahi Chedi, ya ce, shawarwarin da gwamna mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ke ba al’ummar jihar Kano ba...

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba K. Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki

Gwamnan Kano mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin karbar mulki a ranar 29 ga watan Mayu na 2023 dake tafe. A...

Sarkin Kano ya taya Abba Kabir murnar lashe zabe

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ta ya  Abba Kabir Yusuf murnar lashe zaben gwamnan Kano da yayi.Wannan kunshe cikin wata...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img