Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio
HomeTagsLabarai

Tag: labarai

spot_imgspot_img

Kudin aikin hajjin 2024 zai iya kaiwa Naira Miliyan 6

Kungiyar masu gudanar da aikin Hajji da Umrah ta kasa, ta koka kan yiyuwar tashin farashin Hajjin badi, inda ta ce maniyyata na iya...

Yan Najeriya miliyan 60 suna fama da matsalar kwakwalwa

A yau ne ake bikin ranar lafiyar kwakwalwa ta duniya, majalisar dinkin duniya ta ware duk ranar 10 ga watan oktober domin tunasar da...

Gwamnatin tarayya ta bada izinin sake daukar ma’aikatan lafiya da suka yi ritaya aiki

Gwamnatin tarayya ta bada izinin sake daukar ma'aikatan da suka yi ritaya a fannin lafiya domin sake farfado da fannin.Wannan ya biyo bayan hijira...

Gwamnatin Kano ta rufe asibitin Reach clinic

Gwamnatin Kano ta rufe wani asibiti mai suna Reach clinic kwanaki kaɗan da fara aikinsa.Darakta Janar na hukumar kula da cibiyoyin lafiya masu zaman...

Shugaba Bola Tinubu yace ba ya fargaba kan hukuncin da kotun sauraren kararrakin zabe za ta yanke a gobe Laraba.

Shugaba Bola Tinubu yace ba ya fargaba kan hukuncin da kotun sauraren kararrakin zaben kasar nan za ta yanke domin yana da yakini shi...

Rundunar yan sanda ta garagadi yan kwadago su guji tada tarzoma yayin zanga-zanga

Babban sufeton ƴan sandan kasa, IGP Kayode Adeolu Egbetokun yace ƴan sanda ba za su lamunci duk wani abu da zai kawo rikici ba...

Wani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja dake birnin legas

Wani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja kan titin oba akran a jihar legas.Jirgin mai saukar ungulu da aka hango yana yawo...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img