Saurari premier Radio
34.9 C
Kano
Tuesday, May 14, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsLabarai

Tag: labarai

spot_imgspot_img

Nottingham Forest ta nuna sha’awar daukar Kelechi Iheanacho daga Leicester City. 

Kungiyar kwallon kafa ta Nottingham Forest ta nuna sha'awar daukar dan wasan Super Eagles Kelechi Iheanacho daga Leicester City. Forest na fatan kara karfafa ‘yan...

Ambaliyar ruwa ta shafe sama da gidaje 100 a Abuja

Rahotanni daga yankin birnin tarayya sun ce fiye da gidaje dari ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidajen Trademore da ke unguwar Lugbe a...

Kotu ta umarci DSS su bawa Emefiele damar ganawa da lauyoyinsa

Kotu ta umarci hukumar tsaro ta farin kaya DSS da su gaggauta bai wa gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) da aka dakatar, Godwin Emefiele...

DSS kawo yanzu ba ta tsare da tsohon Gwamnan CBN Godwin Emefiele

Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta ce yanzu haka ba ta tsare da tsohon Gwamnan Babban Bankin kasar nan Godwin Emefiele. A wani sako...

Shagunan da Ganduje yayi a filin idi suna kawo barazana ga tsaron masallata -Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya alakanta matakin rushe shagunan filin idi a Kano da sha’anin tsaron masallata. A zantawarsa da yan jarida bayan...

Ganduje yace ya gina shaguna a filayen Gwamnati domin ya bunkasa tattalin arzikin Kano

Tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje, yayi karin bayan akan muhimmancin gine ginen shagunan da yayi a lokacin mulkinsa. Yace an samar da tsarin...

Gwamnan Kano ya bada umarnin rushe gine-gine da akayi ba Isa ka’ida ba

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin rushe duk wasu gine-gine da akayi ba bisa ka'ida ba. Gine-ginen sun hada da wanda akayi a...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img