Saurari premier Radio
34.3 C
Kano
Monday, September 25, 2023
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiGwamnatin KanoGwamnan Kano ya bada umarnin rushe gine-gine da akayi ba Isa ka'ida...

Gwamnan Kano ya bada umarnin rushe gine-gine da akayi ba Isa ka’ida ba

Date:

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin rushe duk wasu gine-gine da akayi ba bisa ka’ida ba.

Gine-ginen sun hada da wanda akayi a masallatai, makarantu, makabartu, asibitoci, kasuwanni, filayan wasa da sauransu.

A cikin wata takadda mai dauke da sa hannun sakataran yada labaran gwamna Sunusi Bature Dawakin-Tofa yace daman gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf yayi alkawarin daukar wannan mataki a yayin da yake yakin neman zabe.

Latest stories

Related stories