Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio
HomeTagsSiyasar Kano

Tag: Siyasar Kano

spot_imgspot_img

Ganduje bai Isa yayi mun wani abu ba- Kwankwaso

Tsohon dan takarar shugaban kasa Rabiu Musa Kwankwaso ya ce kalaman tsohon gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje barazana ce kawai amma babu wanda ya...

Shagunan da Ganduje yayi a filin idi suna kawo barazana ga tsaron masallata -Kwankwaso

Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya alakanta matakin rushe shagunan filin idi a Kano da sha’anin tsaron masallata.A zantawarsa da yan jarida bayan...

Gwamnan Kano ya bada umarnin rushe gine-gine da akayi ba Isa ka’ida ba

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya bada umarnin rushe duk wasu gine-gine da akayi ba bisa ka'ida ba.Gine-ginen sun hada da wanda akayi a...

APC ta musanta ikirarin zagon kasa da kwamitin karbar mulki na NNPP yayi

Jam’iyyar APC a Kano ta yi watsi da ikirarin kwamatin karbar mulkin NNPP na shirya zagon kasa ga shirin mika mulki ga sabuwar gwamnati.Ta...

Shawarar Abba Kabir Yusuf ga Kanawa bata sabawa doka ba-Barr Chedi

Wani masanin doka, Barista Ibrahim Abdullahi Chedi, ya ce, shawarwarin da gwamna mai jiran gado Abba Kabir Yusuf ke ba al’ummar jihar Kano ba...

Babu wata matsala tsakanina da Shekarau- Kwankwaso

Mukhtar Yahya UsmanTsohon gwaman Kano Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya ce Babu wata matsala ko barakar siyawa tsakaninsa da Malam Ibrahim Shekaru.Kwankwaso ya bayyana...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img