Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Tuesday, May 14, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsLabarai

Tag: labarai

spot_imgspot_img

Tinubu ya umarci jami’oi su dakatar da karin kudin makaranta

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci jami’o’i da sauran manyan makarantun gwamnatin tarayya su dakatar karin kudin rajistarsu. Wannan na zuwa ne ya yin...

Hukumar kula da asibitocin Jihar Kano ta amince da korar wasu manyan jami’an lafiya sanadiyar sakaci da aiki

Hukumar kula da asibitoci ta Jihar Kano, ta amince da korar manyan jami’an lafiya na babban asibitin Imam Wali da Abubakar Imam Urology Centre...

Manoman kubewa a fadin kasar nan sun koka game da sabuwar cuta da ke addabar gonakinsu

Manoman kubewa a fadin kasar nan sun koka game da wata sabuwar cuta da ke addabar gonakinsu. Manoman sun bayyana yadda cutar ta lalata kusan...

Shugaba Bola Tinubu na shirin tafiya birnin Nairobi don halartar taron AU

Yanzun haka shugaba Bola Tinubu na shirin tafiya birnin Nairobin Kenya domin halartar taron tsakiyar shekara na gamayyar kungiyoyin hadin kan Afrika, da na...

Gwamnan Zamfara ya rage ma’aikatun jihar daga 28 zuwa 16

Gwamna Dauda Lawal na Zamfara ya zaftare ma’aikatun jihar daga 28 zuwa 16. A cewar mai magana da yawunsa, wanda ya tabbatar da hakan cikin...

NATCOM ta nesanta kanta da masu yaudarar alumma da sunan sama musu aiki da hukumar

Hukumar yaki da yaduwar kananan makamai ta kasa NATCOM, ta ja hankalin al'umma kan su yi taka tsan-tsan da wasu batagari dake yaudarar jama’a...

Daliban da gwamnatin Kano zata dauki nauyi zasu fara karatu a watan Satumba

Gwamna Abba Kabir Yusuf yace É—aliban da gwamnatinsa zata É—auki nauyin karatun digirinsu na biyu zasu fara harkokin karatunsa a watan Satumba na wannan...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img