Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Tuesday, May 14, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsLabarai

Tag: labarai

spot_imgspot_img

Kungiyoyin Farar hula sun bukaci karin kasafin kudin tazarar iyali

Gamayyar kungiyoyin fararen hula dake fafutukar inganta fannin kiwon lafiya sun bukaci karin kudi a fannin tazarar iyali a kasafin kudin shekarar 2023.   Inda suka...

An Kashe Kwamandan Yan Bindiga A Kaduna

Jami’an tsaro sun kashe Dogo Maikasuwa, wani shahararren kwamandan ‘yan ta'adda a jihar Kaduna.   Hakan ya fito ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa...

Cutar Bakon Dauro ta bulla a Jihar Neja

Hafsat Iliyasu Dambo   Hukumar lafiya ta ankarar da al’ummar Jihar Neja kan hadarin cutar bakon dauro da ke barazana da kananan yara akalla 1,146,572 ‘yan...

Mutum 18 sun rasu bayan harin Yan bindiga a Benue

Akalla mutum 18 ne suka rasa rayukansu bayan wani hari da 'yan bindiga suka kai a yankin Ukohol dake karamar hukumar Guma da ke...

Al’ummar Musulmi sunyi zanga-zanga a Mali

Dubun dubatar mutane a birnin Bamako na kasar Mali sun yi zanga-zangar nuna adawa da batanci ga musulunci a wani faifan bidiyo da aka...

Yara Sun Bukaci Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Dokar Hakkin Yara Ta Kasa

Yara sun yi kira ga gwamnatin tarayya da ta ba da fifiko wajen amincewa da dokar kare hakkin yara a matsayin dokar kasa.   Sun yi...

Gwamnatin Tarayya ta Rufe Gidan Talabijin na AIT da Wasu Kafofi 51

Muhammad Bello Dabai Hukumar kula da kafafen yada labarai ta Najeriya, NBC ta janye lasisin gidan talabijin na AIT da Karin wasu kafofi 51. Shugaban hukumar,...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img