Saurari premier Radio
33.9 C
Kano
Thursday, May 9, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiTinubu ya umarci jami'oi su dakatar da karin kudin makaranta

Tinubu ya umarci jami’oi su dakatar da karin kudin makaranta

Date:

Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci jami’o’i da sauran manyan makarantun gwamnatin tarayya su dakatar karin kudin rajistarsu.

Wannan na zuwa ne ya yin da iyaye da dalibai ke korafi bisa yadda jami’o’i da sauran makarantun gwamnatin suka kara kudaden rajistarsu fiye da kima, inda a wasu wuraren aka ninka kudaden fiye da sau 10.

Tinubu ya ce daina kara kudin rajista da makarantun suke yi yadda suka ga dama ya zama dole, domin saukaka wa iyaye da kuma tabbatar da ganin kowane dalibi ya samu ilimi mai zurfi, kamar yadda ya yi alkawari.

Latest stories

Mamakon ruwa a Filato ya lalata gidaje, makarantu da asibitoci.

Wani mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya ya...

Related stories

Mamakon ruwa a Filato ya lalata gidaje, makarantu da asibitoci.

Wani mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya ya...