Saurari premier Radio
34.9 C
Kano
Monday, May 6, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiWani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja dake birnin legas

Wani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja dake birnin legas

Date:

Wani jirgi me saukar ungulu yayi hadari a ikeja kan titin oba akran a jihar legas.

Jirgin mai saukar ungulu da aka hango yana yawo a kusa da Ikeja karkashin gada, kwatsam ya fado ya kuma kama wuta.

Hukumar bada agajin gaggawa ta kasa NEMA tace jirgin mai lamba 5NCCQ ya fado ne kusa da filin jirgin Murtala Muhammad dake jihar Lagos.

NEMA ta tabbatar da ceto ma’aikatan jirgin 2 da fasinjoji 2 da suka samu manyan raunuka. Kawo yanzu dai ba a tantance musabbabin faduwar jirgin ba.

Latest stories

Related stories