Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiAtiku yayi Allah wadai da kamun da rundunar 'ƴansanda ta ƙasa...

Atiku yayi Allah wadai da kamun da rundunar ‘ƴansanda ta ƙasa tayi wa ɗan jarida.

Date:

Al’umma na cigaba da All.. wadai da kamun da rundunar yansada ta kasa tayiwa wani dan jarida Daniel Ojukwu a jihar Lagos larabar da ta gabata’
Na baya bayan nan shine tshon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar shugaban kasa a zaben 20023 Atiku Abubakar.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na X da aka fi sani da twitter yayi Alla wadai da kamun inda ya bayyana shi a matsayin take hakkin yan jarida.

Atikun yace abin takaicin ne yadda kamun yazo kasa da awa 48 da ikirarin da ministan sadarwa yayi na cewa ba wani dan jarida da aka ci zarafin sa a lokacin gwamnatin su a wajen bikin ranar bikin yancin yan jaridu ta duniya.

Kakakin rundunar yan sanda Muyiwa Adejobe da ya tabbatar da kama dan jaridar yace ana zarginsa ne da ayyukan zamba ta yanar gizo, a don halka tuni aka maida shi sahshen dake yaki da damfara ta yanar gizo dake shalkwatar rundunar saboda korafin da wasu mutane suka shigar kan sa.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...