Saurari premier Radio
39.9 C
Kano
Wednesday, May 8, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiMinistan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci shugabannin jam’iyyarsa ta...

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci shugabannin jam’iyyarsa ta PDP cewa ba za su iya korarsa daga cikin jam’iyyar ba.

Date:

Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya kalubalanci shugabannin jam’iyyarsa ta PDP cewa ba za su iya korarsa daga cikin jam’iyyar ba.
A wani shirin siyasa na gidan talabijin na Channels, Wike ya ce babu wani jigon daga jam’iyyar da zai iya dakatar da shi ko kuma ya kore shi daga jam’iyyar gaba daya.
Wike wanda tsohon gwamnan jihar Rivers ne, ya ce ya sanar da shugabannin jam’iyyar PDP kafin ya karbi tayin ministan shugaban kasa Bola Tinubu na jam’iyyar APC mai mulki.
Ya kara da cewa har yanzu shi jigo ne a PDP duk da yana aiki da gwamnatin APC.

Latest stories

Mamakon ruwa a Filato ya lalata gidaje, makarantu da asibitoci.

Wani mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya ya...

Related stories

Mamakon ruwa a Filato ya lalata gidaje, makarantu da asibitoci.

Wani mamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya ya...