Saurari premier Radio
34.4 C
Kano
Saturday, December 2, 2023
Saurari Premier Radio

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Jam’iyyar APC ta daukaka kara zuwa kotun ƙoli domin a tabbatar mata da Gawuna a matsayin Gwamnan Kano.

Jam'iyyar APC ta daukaka kara zuwa kotun ƙoli domin a tabbatar mata da Gawuna a matsayin Gwamnan Kano.APC ta daukaka kara akan nasarar da...

Muna neman kasar Amurka da kungiyar tarayyar Turai da ta Afrika, su tsoma baki a cikin shari’ar zaben gwamnan jihar Kano – Jam’iyyar NNPP

Jam’iyyar NNPP ta nemi kasar Amurka da kungiyar tarayyar Turai da ta Afrika, su tsoma baki a cikin shari’ar zaben gwamnan jihar Kano, ta...

Muna buƙatar gwamnatin tarayyata ta soke wasu ma’aikatun gwamnati – Sanata Godswill Akpabio

Shugaban Majalisar dattawan Sanata Godswill Akpabio ya buƙaci gwamnatin tarayyata ta soke wasu ma'aikatun gwamnati, sannan ta yi garambawul a wasu, ta yadda za...

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa zauren majalisar dokokin domin gabatar da kasafin kudi.

Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya isa zauren majalisar dokokin ƙasar domin gabatar da kasafin kudinsa na farko a matsayin shugaban kasa.Tinubu wanda ya...

Gwamnatin tarayya ta fara wani yunkurin karya farashin makamashin Gas na girki a kasar nan

Gwamnatin tarayya ta fara wani yunkurin karya farashin makamashin Gas na girki a kasar nan bayan kafa wani kwamiti da aka dorawa alhakin lalubo...

An shiga rudani dangane da hukuncin kotun daukaka kara game da zaben gwamnan Kano

An shiga rudani dangane da hukuncin kotun daukaka kara game da zaben gwamnan Kano tsakanin Abba Kabir Yusuf da Nasiru Gawuna, bayan da wata...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img