Saurari premier Radio
26.4 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiAn samu ragin farashin kayan abinci a kasuwar kayan masarufi ta Singa...

An samu ragin farashin kayan abinci a kasuwar kayan masarufi ta Singa dake Kano

Date:

Rahotanni na cewa an samu ragin farashin kayan abinci a kasuwar kayan masarufi ta Singa dake jihar Kano.

Kakakin Kasuwar ta Singa Kwamarade Mahamud Bashir Madara ne ya bayyana saukar farashin a tattanawarsa da wakilinmu Ahmad Adamu Rimingado.

Yace kayan da suka sauka sun hada da taliyar yan yara da kayan shayi da dai sauransu.

Kwamarade Madara ya tabbatar da cewa tuni kayayyakin kasuwar tasu suka daina hauhawa inda farashinsu ya tsaya cak sanadiyar karyewar darajar dalar amurka.

Kasuwar Singa ta ce nan ba da dadewa ba farashin kayayyakin za su kara saukowa la’akari da farfadowar da darajar Naira ke yi a kasuwar musayar kudi.

Latest stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

Related stories

246943801721751646

246943801721751646

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...