Zamu farfado da kimar Yan Jarida na Nahiyar Afrika tare da tabbatar da Yan Jarida sun samu cikakkiyar walwala a Nahiyar Afrika.
Hajiya Mariama Laouali...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan jam’iyyarsa ta PDP ne za su yanke shawararar makomarsa, a zaben 2027 mai zuwa.
Yace lokaci...
Gwamnatin tarayya ta nada sabbin shugabannin kwamitocin zartarwa na jami’o’in kasar nan da kwalejojin ilmi da na fasaha.
Nadin shugabancin ya shafi jami’o’I 50 da...