39.9 C
Kano
Thursday, May 9, 2024

Ibrahim Abdullahi

spot_img

Omicron: Najeriya ta dakatar da jiragen Saudiyya Burtaniya da Canada shiga kasarta

Gwamnatin tarayya za ta dakatar da shigowar jirage da ga kasashen Canada da Burtaniya da kuma Saudiyya. Premier Radio ta ruwaito wannan na zuwa ne...

Omicron: Dakatar da jirage da ga Nijeriya ba ya nufin soke Hajji -Saudiyya

Kasar Saudi Arebiya ta ce dakatar da jigilar jirage daga Najeriya zuwa ƙasar bai shafi aikin Hajjin 2022 ba. Cikin wata sanarwa da ofishin jakadancin...

Rundunar sojin kasar nan ta musanta sace mutane a hanyar Damaturu

Rundunar Sojin-Æ™asar nan ta musanta raÉ—e-raÉ—in da a ke yi cewa an yi garkuwa da matafiya a kan titin Maiduguri-Damaturu  da yamamcin ranar Asabar. Premier...

An gano jaririyar da aka sace daga Neja a Kano

An gano wata jaririyar mai kimanin wata hudu a duniya, da aka sace daga kauyen Daga na Karamar Hukumar Tafa a Jihar Neja, a...

Hukumar yaki da cin hanci ta Kano ta bada belin darakta a hukumar kare hakkin mai siyan kayayyaki

Hukumar yakin da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta bayar da belin daraktan tabbatar da nagartar kayyaki a hukumar kare hakkin mai...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img