Saurari premier Radio
32.7 C
Kano
Monday, May 20, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiDa Dumi-dumiBabbar Kotun Tarayya Ta Bayar Da Belin Hadi Sirika Da...

Babbar Kotun Tarayya Ta Bayar Da Belin Hadi Sirika Da ‘Yarsa Fatima.

Date:

Babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta bayar da belin tsohon ministan sufurin jiragen sama na Kasa, Hadi Sirika da ‘yarsa Fatima wadanda aka gurfanar da su yau a gaban kotu

An bayar da belin ne kan kudi naira miliyan 100 ga kowannen su, har da ma sauran mutum biyu da aka gurfanar tare da su.

Ana zargin Sirika ne da sauran mutanen da laifin badakalar kudi da suka kai naira biliyan biyu da miliyan dari bakwai .

A rahoton BBC hausa, sauran ka’idojin belin sun hada da kawo wadanda za su tsaya musu wadanda suka mallaki kadarori a Abuja.

Latest stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...

Related stories

Atiku yace lokaci ya yi da za a yanke shawarar ko zai kara tsayawa takarar shugaban kasa

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, yace magoya bayan...