Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiCika shekaru 31 da kirkirar jihar Jigawa

Cika shekaru 31 da kirkirar jihar Jigawa

Date:

Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana Juma’ar nan a matsayin ranar hutu don taya jihar murnar cika shekaru 31 da kirkirarta.

Arsenal zata fafata da Crystal Palace a wasan farko na gasar Firimiya

Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa da shugaban ma’aikatan jihar Alhaji Isma’il Ibrahim, ya fitar a Alhamis din nan.

Gwamnatin jihar ta kuma yabawa al’ummar jihar tare da bukatar suyiwa jihar addu’a da kasa baki daya.

An dai kirkiri jihar Jigawa daga Kano a ranar 27 ga watan Agustan shekarar 1991 lokacin mulkin soji karkashin Ibrahim Babangida.

A yanzu dai jihar nada kananan hukumomi 27.

Latest stories

Gov. Yusuf Clashes with Ganduje over Governance Failure Accusations

Karibu Abdulhamid Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, and...

Related stories