Html code here! Replace this with any non empty text and that's it.
Gwamnatin tarayya
Gwamnatin tarayya ta fara wani yunkurin karya farashin makamashin Gas na girki a kasar nan
Gwamnatin tarayya ta fara wani yunkurin karya farashin makamashin Gas na girki a kasar nan bayan kafa wani kwamiti da aka dorawa alhakin lalubo...
Labarai
Kamfanin man fetur na kasa zai samar da danyen man fetur ga matatar Dangote.
Kamfanin mai na kasa ya ce shirye shirye tuni sun kammala domin baiwa matatar mai ta dangote gangar danyen mai miliyan 6, a wani...
Labarai
Shugaba Bola Ahmed Tinubu Zai kashe naira biliyan 1.5 don siyawa ofishin matar shugaban kasa motoci
Shugaban na shirin kashe naira biliyan 2.9 don siyan motoci kirar SUVs da wata naira biliyan 2.9 don maye gurbin motocin aiki na fadar...
Gwamnatin tarayya
Gwamnatin tarayya ta ce babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila da Falasdin
Gwamnatin tarayya ta ce babu wani shirin kwaso ‘yan Nijeriya daga kasar Israila ko kuma Falasdin duk da ruwan bama-bamai da Isra’ilan ke kaiwa...
Labarai
Shugaba kasa Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin badi ga majalisun dokokin kasar nan
Shugaba kasa Bola Tinubu, zai gabatar da kasafin kudin badi ga majalisun dokokin kasar nan da makonni biyu masu zuwa domin tantancewa.
Shugaban kwamitin kasafin...
Labarai
Babu maganar dawo da biyan tallafin man fetur gaba daya a Nijeriya cewar babban jami’in gudanarwa na kamfanin kula da albarkatun mai na kasa...
Babban jami’in gudanarwa na kamfanin kula da albarkatun mai na kasa (NNPCL), Mele Kyari, ya jaddada cewa, babu maganar dawo biyan tallafin mai gaba...
Addini
Gwamna Abba Kabir ya ayyana Laraba a matsayin ranar hutu
Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana wannan Laraba ta 4 ga Oktoban 2023 domin tunawa da watan da aka haifi hutun Annabi...
Subscribe
- Never miss a story with notifications
- Gain full access to our premium content
- Browse free from up to 5 devices at once
Must read