Saurari premier Radio
30.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio

Aminu Abdullahi Ibrahim

spot_img

Kungiyar mawakan Hausa sun nemi afuwar tsohon shugaban kasa Buhari kan kalaman Rarara

Kungiyar mawakan Hausa sun nemi afuwar tsohon shugaban kasa Buhari kan kalaman Rarara. Kungiyar mawakan hausa da ake kira (One Voice Association) sun barranta kansu...

Ministan Abuja Nyesom Wike ya magantu game da zargin rushe babban masallacin Abuja.

Ministan Abuja Nyesom Wike ya magantu game da zargin rushe babban masallacin Abuja. Ministan babban birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya baiwa babban sakataren hukumar...

Mutane biyu ‘yan bindiga suka sace mana ba 14 ba cewar mutanen kauyen Yola dake Karaye a nan Kano

Al'ummar kauyen Yola dake karamar hukumar Karaye sun ce mutane biyu aka sace a kauyen ba goma sha daya ba kamar yadda ake fada. A...

Jami’ar tarayya dake Gusau ta gargadi dalibai dake gidajen kwanan dalibai na wajen makaranta

Jami’ar tarayya dake Gusau a jihar Zamfara ta gargadi dalibai da suke kwana a gidajen dake wajen makaranta a yankin Damba dasu canza matsugunni...

‘Yan Jarida na aiki cikin mawuyacin yanayi a kasar nan cewar ministan yada labarai.

'Yan Jarida na aiki cikin mawuyacin yanayi cewar ministan yada labarai. Gwamnatin tarayya ta ce 'yan jaridar kasar nan na aiki cikin yanayi mai wahala...

Tinubu ya soki yinkurin Atiku na shigar da sabbin shaidu gaban kotun koli

Kabiru Bello Tukur Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu yace abinda Jamiyyar PDP da ɗan takarararta Atiku Abubakar ke kokarin yi na shigar da sabbin shaidu...

Majalisar wakilan kasar nan zata fara raba motocin alfarma ga mambobin majalisar

Majalisar wakilan kasar nan zata fara raba motocin alfarma ga mambobin majalisar a makonni masu zuwa. Mai magana da yawun majalisar Akin Rotimi, ya ce...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img