Saurari premier Radio
32.9 C
Kano
Saturday, April 20, 2024
Saurari Premier Radio

Aminu Abdullahi Ibrahim

spot_img

Jami’a zata fara Degree a bangaren tsafi da tsubbu.

Jami'ar Exeter dake Birtaniya zata fara karatun Degree a bangaren tsafi da tsubbace tsubbace daga shekarar 2024.Guda cikin jami'an makarantar da zai jagoranci darasin...

Ta’addanci ya karu a kasar nan saboda tasirin cin hanci da rashawa a tsakanin jami’an tsaro cewar gamayyar kungiyoyin arewacin kasar nan.

Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya "CNG" karkashin Dokta Nastura Ashir Sharif ta dira a Gusau babban birnin jihar Zamfara tare da tattaunawa da masu ruwa...

Kwankwaso ya kware wajen yaudarar al’umma a cewar tsohon gwamna Ganduje.

Kwankwaso ya kware wajen yaudarar al'umma a cewar tsohon gwamna Ganduje.Shugaban jam'iyar APC na kasa Abdullahi Umar Ganduje, ya ce tsohon gwamnan Kano Rabi'u...

Gwamnatin tarayya zata rabawa ‘yan Najeriya miliyan 62 tallafin kudi

Gwamnatin tarayya zata rabawa ‘yan Najeriya miliyan 62 tallafin kudi Gwamnatin tarayya karkashin shugaba Bola Ahmad Tinubu ta ce zata fara tura kudi zuwa ga...

Dalibai ‘yan asalin Kano dake karatu a jami’ar tarayya dake Dutse a Jigawa sun roki gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya biya musu kudin...

Dalibai ‘yan asalin jihar Kano dake karatu a Jami’ar tarayya dake Dutsen jihar Jigawa sunyi kira ga gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da ya...

Dan majalisar jiha na Bebeji Ali Tiga, ya jagoranci ma’aikatan lafiya domin gano wata Annoba data bulla a garin Gargai.

Dan majalisar jiha na Bebeji Ali Tiga, ya jagoranci ma'aikatan lafiya domin gano wata Annoba data bulla a garin Gargai. Dan majalisar jiha na Bebeji...

Malaman makaranta sun nemi gwamnatin Kano ta kara musu albashi

Shugaban kungiyar malaman makaranta na ƙasa reshen jihar Kano Baffa Ibrahim Garko, yayi kira ga gwamnatin Kano ta karawa malaman makaranta albashi duba da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img