Saurari premier Radio
41.9 C
Kano
Friday, April 26, 2024
Saurari Premier Radio

Aminu Abdullahi Ibrahim

spot_img

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane da dama tare da kashe wasu a garin Yola dake karamar hukumar Karaye dake nan jihar Kano.

Ana zargin ‘yan bindiga sunyi garkuwa da mutane da dama tare da kashe wasu a kauyen Yola dake karamar hukumar Karaye a nan jihar...

Gwamnatin Lagos ta rufe kasuwar Hausawa ta Mile 12 da Owode Onirin saboda karya dokokin muhalli.

Gwamnatin Lagos ta rufe kasuwar Hausawa ta Mile 12 da Owode Onirin saboda karya dokokin muhalli. Gwamnatin jihar Lagos ta bayar da umarnin kulle kasuwar...

Bayan biyan kudin fansa masu garkuwa da mutane sun saki daliban jami’ar Nasarawa.

Bayan biyan kudin fansa masu garkuwa da mutane sun saki daliban jami'ar Nasarawa. Daliban jami'ar jihar Nasarawa hudu da akayi garkuwa dasu a daren ranar...

Dokar kafa hukumar kula da kayayyakin morewa rayuwa da gwamnati ke samarwa ta tsallake karatu na biyu a majalisar dokokin Kano.

Dokar kafa hukumar kula da kayayyakin morewa rayuwa da gwamnati ke samarwa ta tsallake karatu na biyu a majalisar dokokin Kano. Kudurin samar da dokar...

Kwalejin jinya da unguwar zoma ta Kano na fama da karancin ma’aikata da matsalar tsaro cewar shugabar makarantar

Shugabar kwalejin aikin jinya da unguwar zoma ta jihar Kano Mairo Sa'id Muhammad ta ce makarantar na fama da karancin ma'aikata da jami'an tsaro...

Saudiya ta kira Najeriya da ministocin kungiyar kasashe musulmi ta OIC kan rikicin Isira’ila da Falatsinawa.

Saudia ta kira Najeriya da ministocin kungiyar kasashe musulmi ta OIC kan rikicin Isira'ila da Falatsinawa. Kasar Saudia ta kira taron gaggawa na ministocin kungiyar...

AASG: Kwanaki 100 sunyi wuri a kalubanci mulkin  shugaba Bola Tinubu a kasar nan

Gamayyar kungiyoyin sakai na APC sunce yayi wuri ace tun yanzu al'umma sun fara yankewa shugaba Bola Ahmad Tinubu hukunci kan yadda yake mulkin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img