Saurari premier Radio
37.5 C
Kano
Tuesday, June 25, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabarai'Yan bindiga sun sake kai hari kan matafiya a Katsina

‘Yan bindiga sun sake kai hari kan matafiya a Katsina

Date:

‘Yan bindiga sun hari wasu matafiya a kauyen Kadobe na jihar Katsina tare da kashe mutanen da ba a kai ga gano adadin su ba.

Lamarin ya faru ne a Larabar nan inda maharan suka kuma sace fasinjoji da dama.

Jihar Katsina, na dai na fama da hare haren ‘yan binndiga da masu garkuwa da mutane wanda hakan yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama.

Rashin Tsaro: An gudanar da sauka 2,444 a Kano.

Ko a watan Yunin da ya gabata ma ‘yan bindiga sun halaka mataimakin kwamishinan ‘yan sanda ACP Aminu Umar da wani dan sanda guda daya a dajin karamar hukumar Safana dake jihar ta Katsina.

‘Yan bindigar sun kuma kai hari kan tawagar shugaban kasa Buhari a watan Yulin da ya gabata.

Latest stories

Makiyaya sunyi watsi da dokar kafa hukumar kiwo ta ƙasa.

Makiyaya a kasar nan sun yi watsi da kudirin...

Za’a iya shafe shekaru kafin kawo ƙarshen ƴan bindiga”- Sarkin Musulmi.

Mai Alfarma Sarkin Muslmi, Sultan Sa’ad Abubakar III, ya...

Related stories