Saurari premier Radio
40.9 C
Kano
Wednesday, April 10, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsTsaro

Tag: Tsaro

spot_imgspot_img

‘Yan bindiga sunyi garkuwa da mutane da dama tare da kashe wasu a garin Yola dake karamar hukumar Karaye dake nan jihar Kano.

Ana zargin ‘yan bindiga sunyi garkuwa da mutane da dama tare da kashe wasu a kauyen Yola dake karamar hukumar Karaye a nan jihar...

Ta’addanci ya karu a kasar nan saboda tasirin cin hanci da rashawa a tsakanin jami’an tsaro cewar gamayyar kungiyoyin arewacin kasar nan.

Gamayyar kungiyoyin Arewacin Najeriya "CNG" karkashin Dokta Nastura Ashir Sharif ta dira a Gusau babban birnin jihar Zamfara tare da tattaunawa da masu ruwa...

NATCOM ta nesanta kanta da masu yaudarar alumma da sunan sama musu aiki da hukumar

Hukumar yaki da yaduwar kananan makamai ta kasa NATCOM, ta ja hankalin al'umma kan su yi taka tsan-tsan da wasu batagari dake yaudarar jama’a...

Yan sanda sun dakile wani harin yan bindiga a Tsafe dake Zamfara.

Karibullah Abdulhamid Namadobi Rundunar ‘yan sanda ta kasa reshen jihar Zamfara, ta yi nasarar hallaka wasu yan bindiga 2 tare da dakile harin da suke...

Bayan watanni 8 da harin gidan yarin kuje akwai fursunoni 460 da ba a maidasu sarka ba

Watanni 8 bayan kai hari ga gidan yarin kuje dake Abuja, rahotanni na cewa har kawo yanzu akwai fursunoni 460 da suka tsere ba...

Gobarar Kasuwa: Gwamna Zulum ya gamu da fushin matasa | Premier Radio | 26.02.2023

Wasu majiyoyi sun ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 2 na daren jiya.

NRC ta dakatar da jirgin kasan Abuja Zuwa Kaduna

Hukumar kula da jiragen kasa ta kasa(NRC) ta dakatar da jigilar fasinjoji daga Abuja zuwa Kaduna sakamakon gocewa daga layin dogo da wani jirgi...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img