Saurari premier Radio
29.9 C
Kano
Monday, May 6, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsNigeria

Tag: Nigeria

spot_imgspot_img

Gwamna Abba Kabir ya ayyana Laraba a matsayin ranar hutu

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana wannan Laraba ta 4 ga Oktoban 2023 domin tunawa da watan da aka haifi hutun  Annabi...

Abinda Tinubu yaje yi a Turai | Premier Radio | 14.04.2023

APC ta ce shugaban kasa mai jiran gado Bola Ahmad Tinubu yana hutawa a Turai gabanin kama aiki gadan gadan bayan rantsuwa a 29...

Yadda dan majalisa ya kama wanda ya kayar da shi a zabe | Premier Radio | 26.03.2023

Zababben dan majalisar dokokin jihar Yobe, Lawal Musa Majakura, yayi Karin bayani kan yadda abokin takararsa, dan majalisa mai ci Ahmed Mirwa ya daure...

Gobarar Kasuwa: Gwamna Zulum ya gamu da fushin matasa | Premier Radio | 26.02.2023

Wasu majiyoyi sun ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 2 na daren jiya.

ZABEN 2023: INEC tace ta samu kudin da take bukata | Premier Radio | 22.02.2023

Yayin da ya rage kwanaki uku a gudanar babban zaben kasar nan, hukumar zabe ta kasa INEC ta sanar da samun takaddun kudaden da...

Umarnin Buhari rashin da’a ne ga kotun koli-El-Rufa’i | Premier Radio | 17.02.2023

El-Rufa’i, ya umarci al’ummar jihar sa da su cigaba da karbar tsaffin takardun kudi na naira 500 da 1000, har sai kotun koli ta sanar da hukuncin karshe.

Na rungumi kaddara ba zan daukaka kara ba – Ahmed Lawan

Na rungumi kaddara ba zan daukaka kara ba – Ahmed Lawan   Shugaban majalisar dattijai sanata Ahmed Lawan ya ce rungumi kaddara gameda hukuncin kotu da...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img