Saurari premier Radio
23.5 C
Kano
Tuesday, July 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiAddiniGwamna Abba Kabir ya ayyana Laraba a matsayin ranar hutu

Gwamna Abba Kabir ya ayyana Laraba a matsayin ranar hutu

Date:

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana wannan Laraba ta 4 ga Oktoban 2023 domin tunawa da watan da aka haifi hutun  Annabi Muhammad S.A.W.

Sanarwar hutun na zuwa ne ta bakin kwamishin yada labarai na Kano Baba Halilu Dantiyena ranar Talata.

Gwamnan ya bukaci al’ummar Kano da suyi amfani da hotun wajen koyi da halayen Annabin tsira a cikin ayyukansu.

Ya kuma bukaci al’umma da su yiwa Kano da kasa Addu’a dama gwamnatinsa musamman samun ci gaba Mai dorewa.

Sanarwar ta tabbatar da yau Laraba a matsayin ranar hutu albarkacin watan na haihuwar fiyayyan halitta Annabi S.A.W

Latest stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...

Related stories

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA AMURKA.

SANARWAR JANYEWA DAGA TAKARA DAGA SHUGABA JOE BIDEN NA...

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP.

An samu rabuwar kai a Jamiyyar PDP na bayyana cewa, An...