Saurari premier Radio
27.9 C
Kano
Sunday, May 19, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsNigeria

Tag: Nigeria

spot_imgspot_img

EPL: An raba jadawalin gasar Firimiyar Ingila

  Ahmad Hamisu Gwale Hukumar shirya gasar Firimiya ta kasar Ingila a ranar Alhamis ta raba jadawalin gasar ta kakar wasannin shekarar 2022/2023. Gasar wadda za 'a...

Majalisa ta tadakatar da gina shaguna a jikin asibitin Zana a nan Kano

A dai zaman majalisar dokokin Kano na Larabar nan majalisar ta bada umarnin dakatar da gina shaguna da ake yin kurin yi a kofar...

Za’a fara amfani da kudin bai daya na (ECO) a kasashen afurka.

Shugaban kungiyar kasashen yammacin afurka (ECOWAS) Mr, Jean-Claude Brou, ya bayyana cewa kungiya ta cigaba da zama don kaddamar da kudin bai daya na...

Sojoji sun sake ceto daya daga cikin ‘yan matan Chikbok

Rundunar sojin kasar nan ta ceto daya daga cikin 'yan matan Chikbok. Rundunar sojin kasar nan a Talatar nan ta gano wata mai suna Mary...

Manchester United na son daukar Robert Lewandowski

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na tattaunawar sirri da dan wasa Robert Lewandowski domin ya koma kungiyar daga Bayern...

Tennis: Andy Murry ya yaje wasan karshe na gasar Stuttgart Open

Tsohon dan wasan tennis na daya a duniya Andy Murray, ya samu nasarar zuwa wasan karshe na gasar Stuttgart Open a ranar Asabar. Andy Murry,...

Wasanni: Kano Pillars zata kara da Wikki Tourist a gasar firimiya ta kasa

A cigaba da fafatawa a gasar Premier ta kasar nan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kece raini da takwararta ta Wiki Tourist. Gwamnatin...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img