Saurari premier Radio
26.9 C
Kano
Friday, February 23, 2024
Saurari Premier Radio
HomeLabaraiManchester United na son daukar Robert Lewandowski

Manchester United na son daukar Robert Lewandowski

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na tattaunawar sirri da dan wasa Robert Lewandowski domin ya koma kungiyar daga Bayern Munich.

Sir Alex Ferguson, ne dai ke tattaunawa da dan wasan don shawo kansa ya koma kungiyar ta United.

Tennis: Andy Murry ya yaje wasan karshe na gasar Stuttgart Open

A shekaru takwas da dan wasan ya kwashe a kungiyar yaci kwallaye 344 a wasanni 375 da yayi

Watanni 12 suka ragewa dan wasan mai shelaru 33 kwantiragin sa ya kare a kungiyar ta Munich, inda yake sha’awar komawa Barcelona.

Sai dai ana ganin matsalar kudi da kungiyar ta Barcelona ke fuskanta ka iya kawo mata tasgaro wajen daukar dan wasan.

Latest stories

Related stories