Saurari premier Radio
28.9 C
Kano
Saturday, June 15, 2024
Saurari Premier Radio
HomeTagsKano

Tag: Kano

spot_imgspot_img

Shirin AGILE a Kano zai hada hannu da masu ruwa da tsaki a Makoda domin ci gaba da inganta Ayyuka

Shirin AGILE a jihar Kano zai ci gaba da shigo da masu ruwa da tsaki domin sake bunkasa shirin ta hanyar amfanar da al'ummar...

Akwai yiwuwar bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a 2024-Bankin Duniya

Bankin Duniya ya ce akwai yiwuwar bunkasar tattalin arzikin Nijeriya a shekarar 2024 da muke ciki, inda zai karu da kashi 3.3 a wannan...

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa Ya Sanar Da Daukar Matakin Hana Shoprite Ficewa Daga Kano

Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya sanar da fara daukar matakai domin dakatar da babban shagon sayar da kayayyaki na Shoprite daga...

Kungiyar mawakan Hausa sun nemi afuwar tsohon shugaban kasa Buhari kan kalaman Rarara

Kungiyar mawakan Hausa sun nemi afuwar tsohon shugaban kasa Buhari kan kalaman Rarara. Kungiyar mawakan hausa da ake kira (One Voice Association) sun barranta kansu...

Mutane biyu ‘yan bindiga suka sace mana ba 14 ba cewar mutanen kauyen Yola dake Karaye a nan Kano

Al'ummar kauyen Yola dake karamar hukumar Karaye sun ce mutane biyu aka sace a kauyen ba goma sha daya ba kamar yadda ake fada. A...

Gwamnatin Lagos ta rufe kasuwar Hausawa ta Mile 12 da Owode Onirin saboda karya dokokin muhalli.

Gwamnatin Lagos ta rufe kasuwar Hausawa ta Mile 12 da Owode Onirin saboda karya dokokin muhalli. Gwamnatin jihar Lagos ta bayar da umarnin kulle kasuwar...

Gwamna Abba Kabir ya ayyana Laraba a matsayin ranar hutu

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ayyana wannan Laraba ta 4 ga Oktoban 2023 domin tunawa da watan da aka haifi hutun  Annabi...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img